WANNAN SUNAYE DADI GARE SU IDAN KUKA KIRANI DA SU YAN DARIQA DA YAN SHI'A
.
¤BAWAHABIYE INA JINDADISUNA SABODA SUNA ALLAH NE AL-WAHAB
.
¤DAN IZALA INAJINDADI WANNAN SUNA SABODA IZALA MA'ANARTA GUSARWA NE KUMA TANA GUSAR DA BIDI,A TA TSARDA SUNNAH
.
¤BASALAFE INAJINDADI SUNA SABODA SALAF AI SAHABBAI MANZON ALLAH (SAW) SUNE MASU WANNAN SUNA
.
.
Wannan duk sunaye ne masu kyau nikan bana bakin cikin idan aka kirani da su basan ko ku yan uwana Ahalusunnah ko kuna so ba