Taya murna
Amadadin rundunar yan agaji na dandume L.G detachement.
muna taya tsohun secretary namu kuma tsohun shugaban mu duk a detachment dinmu na karuwar aure da Allah ya nufesa da karawa yau asabar
mal.yusif lawal
da
amaryar malama zainab
wanda aka daura a gidan malam umar ikara
muna addua Allah yasanya Alheri ga wannan Aure
Muna yi ma amarya addu'a Allah kasa da na farko da zata fara haihuwa ta haifa mana irin
Sheikh imam Abdullahi balalau
da na biyu ta haifa mana irin
Sheikh kabiru haruna gwambe
Da na uku ta haifa mana irin
Sheikh yakubu musa sautus sunnah
Dana hudu ta haifa mana irn
Sheikh Ibrahim jalo jalingo
Dana biyar sai amarya ta hada mana aramma irin
Alaramma Ahmad sulaiman kano
Idan amarya ta haifa mana irin wadannam gingima gingiman malam mu amarya ta biyamu.
Inta ga dama takara haihuwa ko ta barta kada ta kara haihuwa.
Dan mun san da ikon Allah zasu fatattaki bidi'a da muguwar Aqidar shia a dandume LG da Nigeria gabaki daya
Ameeeeeeeeen
UNDER MAINTENANCE