Old school Easter eggs.
HomeBlogAbout me
Nazif Yahya Megayya
MARABA DA ZUWA WANNAN SHAFIN MAI ALBARKA DAFATAN KAZO LAFIYA
2015-01-12
Zabi Inda Zaka Shiga Anan
Menu
Addinin Musulunci
Fassarar Usulus Sunnah
Labarai
Darika Shirka
Tambaya Da Amsa
Khudobin Malaman Sunnah
Salafiyya Network of Nigeria
Siyasar Nigeria
Yan Kasuwarmu
Hotona
Application
Games
.....................................................................
Wannan Shafin MallakarNAZIF YAHYA MEGAYYA
Ne
.......................................................................

Shafi Dan Karuwar Yan Uwa Musulmai

* No categories

Online: Guests: 1
Labarai

AURE ME ALBARKA A MUSULUNCHI

AURE ME ALBARKA A MUSULUNCHI
Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya halitta mutane, namiji da mace, kuma ya sanya su qabila-qabila domin su san juna. Tsira da aminci su tabbata ga manzonsa Annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallama), wanda yake cewa “Kuyi aure ku hayayyafa domin nayi alfahari daku ranar alqiyama” da alayansa da Sahabbai da dukkan waxanda suka bishi har zuwa ranar sakamako. Bayan haka yan’uwa na baiwa wannanyar qasida tawa taken gida mai cike da sa’adah domin zan bayyana waxansu haqqoqi dake kan miji da mata waxanda idan suka bisu zasu samu dacewa da rabauta duniya da lahira, kaucewa waxananan haqqoqi na iya sanya ruxani da rahsin jituwa tsakanin ma’aurata. Insha Allah zan fara da ambaton haqqoqi waxanda suka shafi haqqin miji akan matarsa;- 1. Yin biyayya matuqar babu savan Allah: Ya wajaba ga dukkan wata xiya mace wanda take neman yardar Allah tabi umarnin mijinta kowane lokaci, matuqar bai umurce ta da savon Allah ba, domin “Babu biyayya ga abokin halitta gurin savon Allah”. Kuma ta sani mijinta shi ne Aljannar ta ko wutar ta, kuma yardar miji mabuxi ne na samun Aljannah ga mata ta gari. 2. Kada ta yiwa wani umurni ya shiga gidansa face da izinin sa, savanin yadda gidajenmu suka zamar kamar kasuwa gurin shiga kowa da kowa. 3. Kada ta gujewa mijinta a duk lokacin da ya buqaci kwanciya da ita, a kowane lokaci sai dai lokacin da Allah ya hana a kwanta da ita wato lokacin da take al’adah. 4. Kada ta yi tasarrufi ko juya dukiyarsa ta kowane irin hali ba tare da izninsa ba, ko ta yi fachaka cikin dukiyarsa, domin Allah zai tambaye ta akan haka, domin yana daga cikin amana wanda Allah zai tambaye ta ranar Alqiyama, kasancewar ta mai kiwo ce a gidan mijinta. Saboda ya wajaba ta kasance mai lura mai kiyayewa. 5. Ba ya kamata gare ta ta juya dukiyar ta face da izninsa, saboda Hadisin Annabi dake cewa “Bai kama ga mata ta aikata wani abu daga dukiyar ta ba face da iznin mijinta”. Koda tana aiki ne ko tana samu to ya kamata ta sani shi ne wanda ya yi mata iznin fita gurin wannan aikin, ko ma ya sadauqar da wani daga cikin haqqinsa, dana `ya’yansa, domin fitar ta gurin wannan aikin. 6. Ta kasance mai yi mashi hidima: Kamar yadda shi ma yake yi mata ta hanyar kula dashi da kula da gida da yaransa da dukan wasu xawainiya wanda ya shafi cikin gida. 7. Rashin yin jayayya dashi lokacin da ya yi fushi, ma’ana kada ta kasance mai musu ko jayayya dashi lokacin da ya yi fushi, domin hakan na iya jawosharri da samun matsala a wannan gida, mace mai hankali ita ce wacce take nisanta daga abin da zai sanya mijinta ya yi fushi, kuma ba ta jayayya dashi lokacin fushi. 8. Kada ta wuce iyaka gurin kishi: Musamman lokacin da za’a qaro ma ta abokiyar zama, domin duk lokacin da kishinta ya yi yawa yana iya haifar da watsewa da tarwatsewar gida. 9. Ta kasance cikin kyakkyawar kama a kowane lokaci, ma’ana a cikin gidanta tare da mijinta, ta hanyar yin shiga wacce yake so, da sanya kayan da yake so, da kasancewa cikin tsabta kowane lokaci, da kuma kula da makwancinsa, domin Annabi yana cewa “Mafi alkhairin mata ita ce wacce idan mijinta ya kalleta zai ji daxi, kuma tana yi mashi xa’a idan ya yi mata umurni, kuma ba ta sava masa akan da dukiyar ta da abin da baya so. Ci gaba zai zo a bugu na gaba insha Allah.
Back
Comments:
[2017-04-16] Mu'azu musa :

Allah ya saka da Alkyairi


UNDER MAINTENANCE
.......................................................................


Ilmantarwa

Akhdari
Audio
Tauheed
Tarbiyya
Tafseer
Risala
Lugga
Kitabut Tauheed
Balagah
Fiqhu
Hausa Semenar
Karatukan Marigayi Sheik Auwal Albani Zaria AUDIO

Shiga nan dan sauke karatun malam akan illar polio
Shiga nan dan sauke karatun malam mai taken who taji tsoro Audio
Shiga nan dan Sauke karatun malam mai take who taji tsoro kashi na 2
Shiga nan dan Sauke karatun malam dayayi akan illar polio
Shiga nan Ka sauke lakcocin da malam yagabatar a lokacin rayuwarsa Audio
Shiga nan kasauke tafsir din da malam yagabatar 2013 Audio
Shiga nan kasauke karatun littafin KITABUL KABA'IR Audio
Shiga Nan ka sauke karatun littafin FIQHU SEERAH Audio
Shiga nan kasauke karatun FATWUL HAWAMIYYA Audio
Shiga nan kasauke karatul littafin TIBBU NABAWYY Audio
Shiga nan kasauke karatun littafin WATHEQATUL IKHWANI Audio
Shiga nan kasauke karatun littafin AHKAMUL EDI
Shiga nan kasauke karatun littafin SAHIHULMUSLIM Audio
Shiga nan dan sauke karatun littafin SIFFATUS SALATUN NABIYY Audio
Shiga nan dan sauke karatun littafin SARIMUL BATTAR Audio
Shiga nan dan sauke karatun littafin AQIDATUD DAHAWIYYA Audio
Shiga nan dan sauke karatun malam akan ASHURA
Shiga nan dan sauke Karatun littafin AHKAMUL EDII
........................................................................

Tafsir din Sheikh isah pantami

Shiga nan dan sauke karatun sheikh pantami Audio
........................................................................

Islamic Books

Qur'an in differance language
Ibni Kather
Sahihul Muslim
Sahihul bukhari,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,

Islamic Mujahidun

Hamas
Al-Aqida
Al-shabab
Islamic sites

Knaw more about islam
Meet with patner today
........................................................................

Bincike

Shiga nan domin duba dictionary na turanchi
Shiga nan dan translate na kalma
shiga nan dan new word 4 day
Shiga nan domin koyan turanchi
Shiga nan domin koyan karatu a layinka na mtn
Shiga nan domin tambaya da amsa a physic
Shiga nan dan koyan aikin jarida a BBC hausa
Shiga nan Dan koyan fasahar waya
Shiga nan dan koyan girki da hausa
Shiga nan da koyan karin magana da turanchi
.........................................................................

Dan Hausawanmu

Shiga nan dan samun labarai daga BBC hausa
Shiga nan dan karanta littafin MAGANA JARI littafi na 1
Shiga nan dan karanta littafin ILIYA DAN MAI KARFI na 1
Shiga nan dan karanta gajerun labarai
Shiga nan dan shiga shafin makaranta hausa
.........................................................................
Shiga nan dan karanta littafin RUWAN BAGAJA ........................................................................

Gyaran hoto da rubutu

Shiga nan domin sa hotonka a frame
Shiga nan domin hada ID CARD
shiga nan karubuta abinda kake so sannaaan kasauke a wayarka
Shiga nan domin sanya hotonka a frame sannan ka sauke a wayarka.........................................................................

Bincike a Internet
Shiga nan dan engine dinmu domin seach din abinda kake so
shiga nan domin yin seach a google
shiga nan domin seach a yahoo
shiga nan domin yin seach a wikipedia
shiga nan domin yin seach a tubidy
.........................................................................

Social Network Issues

Shiga dan sanin yadda ake bude facebook
shiga nan dan canza passwrd dinka na facebook 2
shiga nan dan sanin yadda ake canza password din facebook
Shiga nan domin sanin yadda zaka canza sunanka na facebook
Shiga nan dan canza Email dinka na facebook
Shiga nan dan sanin yadda ake bude twitter
shiga nan dan canza password dinka na twitter
Shiga nan dan sanin yadda ake bude eskimi chat
shiga nan dan sanin yadda ake canza password na eskim
.........................................................................

Yadda Ake Bude Email

shiga nan domin koyan yadda ake bude Emai
shiga nan dan koyan yadda ake bude yahoo
shiga nan dan sanin yadda ake bude hotmail
.......................................................................

Yadda Ake Bude Website/blog

Shiga nan dan ka bude irin wannan shafin
Shiga nan dan bude website
Shiga nan dan bude waplog siteShiga nan domin bude word press
Shiga nan dan bude over blog site
Ga duk wanda bai iya budewa da kansa to ya tuntube ni insha Allah za'a bude mai batare da bata lokaciba
........................................................................

Hada Logo
Shiga nan dan hada logo daga hausa wap
Shiga nan dan cool text domin hada loga
Shiga nan dan text space domin hada logo
Shiga nan dan hada logo
shiga nan dan hada freelog service
Shiga nan dan hada logo a disignmentic
Allahumma Salli Wasallim Ala Nabiyyina Muhammad.........................................................................
.........................................................................

Shafuka Masu Alaka Damu

Jibwis Nigeria
Darus Sahaba
Shafin Basheer jounalist sharfadi
Shafin Sunnah sak
Shafin El-hussaini sulaiman megayya
shafin m. Anas Assalafiyy
Shafin Taskar sunnah
........................................................................

Cooltext18ny Megayya
Ra'ayin Jama'a Game Damu
3.........................................................................
Kubiyoni ta account dina na facebbo ta nam
........................................................................
Click to Call
Click to Sms
.........................................................................
Ahlusunnaj
Kubiyo ni ta babban shafin mu na facebook ta nan
Ko kuma ku biyomu ta babban dandalinmu na facebook tanan
.........................................................................

2015-01-12