HomeBlogAbout me
Nazif Yahya Megayya
MARABA DA ZUWA WANNAN SHAFIN MAI ALBARKA DAFATAN KAZO LAFIYA
2015-01-12
Zabi Inda Zaka Shiga Anan
Menu
Addinin Musulunci
Fassarar Usulus Sunnah
Labarai
Darika Shirka
Tambaya Da Amsa
Khudobin Malaman Sunnah
Salafiyya Network of Nigeria
Siyasar Nigeria
Yan Kasuwarmu
Hotona
Application
Games
.....................................................................
Wannan Shafin MallakarNAZIF YAHYA MEGAYYA
Ne
.......................................................................

Shafi Dan Karuwar Yan Uwa Musulmai

* No categories

Online: Guests: 1
Labarai

RADDI GA ABDULJABBAR NASIRU KABARA KASHI NA 1

– MAS’ALAH TA DAYA (1)
KIFI NA GANINKA ME JAR KOMA
RADDI GA SHEIKH ABDULJABBAR NASURU
KABARA (SHUGABAN ‘YAN KOWAYE!!!…)
MAS’ALAH TA DAYA.. (RUBUTU NA DAYA)
KHUDBATUL HAAJAH DA LAFAZIN “INNAL
HAMDA LILLAH …”
BISMILLAH, WASSALATU WASSALAMU ALA
RASULILLAH, WA ALA ALIHI WA SAHBIHI WAMAN
WAALAAH, BAYAN HAKA:
Kamar yadda bayani ya gabata cewa zamu dauki
wannan Raddi na Malam Muhammadul Kabeer da
yayiwa Abduljabbar, mu bishi daki-daki (tare da
taqaicewa) mu kawo shi a rubuce, to Insha Allahu
Yanzu zamu fara da Mas’alah ta daya daga
Mas’aloli biyar da Malam yayi bayani, wadanda
kuma aka musa su, kafin sannan ina me sanar da
mai karatu cewa:
1. A maimakon kawo Shafin Kowacce riwaya,
zan rika kawo Link (Maballin Likau), idan
kuma da dama zan hada duka biyun.
2. Idan na sami dama zan kawo mana
kowacce Mas’alah cikin sautinta, ma’ana
daga bakin Malam dan kara fito da ita fili.
3. Game da Lambar Hadeethi ko Athari da zan
kawo a link ba lalle bane ya zama daya da
na Malam, (saboda banbancin Mad’ba’ah).
4. Zan kawo links Gwargwadon iko, ban
shardanta kawo su gaba daya ba, (domin
hakan zai min wahala sosai).
5. Game da wani sharadi da na kafa na cewa
zamu duba kowacce mas’alah tare da Yan
uwa dalibai da kuma malamanmu, na janye
ta (sai dai duk wanda yaga gyara zai iya
gyarawa a comment box).
Wannan kenan, kafin mu shiga kai tsaye cikin
mas’alah ta farko zan kawowa mai karatu link da
zai sauke Raddi na Farko, domin saukewa shiga
nan:
Raddi Ga Abduljabbar (Na daya)
Malam Ya fara da kawo Riwayar da take tabbatar
da samuwar lafazin “Innal Hamda lillah…” wanda
Malam ya bayyana cewa wannan mas’alah ba
wata mas’ala bace da aka dauke ta da zafi, sai
dai yawan Musanta ta da ake yasa dole ayi
bayani.
1. Riwayar Abdullahi bn Mas’ud (R.a):
a. Imam Ibnu Abi-Shaibah , Ya kawo ta cikin
littafinsa ( Almusannaf , lamba ta 17798) ( a link
din da zan kawo za’a ga 17508 ne riwayar take,
wanda na riga nayi bayani a baya) daga [Humaid
bn Abdurrahman].
Domin duba wannan riwayar shiga nan:
Musannaf..
b. Imam At-tabaraniy, cikin littafin ( Addu’aa
lamba ta 933) ( a link din lamba ta 932 ne take )
daga [Adam bn Abi- Iyaas] .
Ga link din don karantawa:
Addu’aa
c. Alhaitham bn Kulaib wanda aka fi sani da
“shaashiy ” a cikin (Musnad nasa (Musnad lish
shaashiy) lamba ta 697).
( a link din lamba 652 ) daga [ Abdurrahman bn
ziyaad ].
Shiga nan ka karanta:
Shaashiy
Dukkanninsu
daga Mas’udiy daga Abi-Ishaq Assabee’iy daga
Abil-Ahwas – Awf bn Malik bn Najdah
Aljushamiy – daga Abdullahi bn Mas’ud (R.A)
Ya ce: …
alhadeeth.
“Saheehi ne a bisa sharadin muslim”.
2. Hadeethin Yana da Mutaaba’aat :
(Zan kawo su gaba dayansu tare da kawo kadan
daga cikin Links dinsu)
a. Imamut Tirmiziy , a cikin littafin ( Jami’ nasa
Hadeethi mai lamba ta 1105).
Shiga ka karanta:
Tirmizhiy
b. Imamun Nasaa’iy , a cikin littafinsa ( Assunanul
Kubraa, lamba ta 10249)
Shima zaka iya duba shi anan:
Annasaa’iy
c . Abu-awaanah , cikin ( Mustakhraj nasa, lamba
ta 3354) (a link kuma 3301).
Duba shi anan:
Abu Awanah
d. Ibnul-Jaarud a cikin littafin ( Almuntaqaa minas
sunanil Musnadah a lamba ta 679).
e. At-Tabaraaniy a cikin littafin ( Al-kabeer
‘Mu’jamul Kabeer’ 9934).
Dukkaninsu daga A’mash (Sulaiman bn Mihran)
f. Imamun Nasaa’iy a cikin littafinsa ( Sunanul
Kubra, lamba ta 10251)
shi kuma daga Zuhair (A’mash da Zuhair ) daga
Abi-Ishaq, daga Abil-Ahwas, daga Abdullahi bn
Mas’ud (r.a)… Da wannan lafazi dai na Innal
Hamda lillah…
“Dan haka a daina Kore Al’amura…!!!”
Zan dakata anan domin mai karatu yaji dadin
karatun, nima kuma na huta, domin kuma mai
bahasi ya sami damar bahasi.
Allah nake roko da Ya yassare min al’amura, Ya
bani ladan dai-dai din da ke ciki, Ya gafarta min
Kuskuren da ke ciki.
Allah Ya sakawa Malam Muhammadul-Kabeer da
Alkhairi, Ameen .
Wassalam… Mu hadu a rubutu na biyu.
Note :
Domin gyara, ko korafi, bada gudun mawa, ko
karin bayani, tambaya, ko neman karin bayani!!
… TAIMAKA KA RUBUTA A AKWATIN COMMENT

Back
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
.......................................................................


Ilmantarwa

Akhdari
Audio
Tauheed
Tarbiyya
Tafseer
Risala
Lugga
Kitabut Tauheed
Balagah
Fiqhu
Hausa Semenar
Karatukan Marigayi Sheik Auwal Albani Zaria AUDIO

Shiga nan dan sauke karatun malam akan illar polio
Shiga nan dan sauke karatun malam mai taken who taji tsoro Audio
Shiga nan dan Sauke karatun malam mai take who taji tsoro kashi na 2
Shiga nan dan Sauke karatun malam dayayi akan illar polio
Shiga nan Ka sauke lakcocin da malam yagabatar a lokacin rayuwarsa Audio
Shiga nan kasauke tafsir din da malam yagabatar 2013 Audio
Shiga nan kasauke karatun littafin KITABUL KABA'IR Audio
Shiga Nan ka sauke karatun littafin FIQHU SEERAH Audio
Shiga nan kasauke karatun FATWUL HAWAMIYYA Audio
Shiga nan kasauke karatul littafin TIBBU NABAWYY Audio
Shiga nan kasauke karatun littafin WATHEQATUL IKHWANI Audio
Shiga nan kasauke karatun littafin AHKAMUL EDI
Shiga nan kasauke karatun littafin SAHIHULMUSLIM Audio
Shiga nan dan sauke karatun littafin SIFFATUS SALATUN NABIYY Audio
Shiga nan dan sauke karatun littafin SARIMUL BATTAR Audio
Shiga nan dan sauke karatun littafin AQIDATUD DAHAWIYYA Audio
Shiga nan dan sauke karatun malam akan ASHURA
Shiga nan dan sauke Karatun littafin AHKAMUL EDII
........................................................................

Tafsir din Sheikh isah pantami

Shiga nan dan sauke karatun sheikh pantami Audio
........................................................................

Islamic Books

Qur'an in differance language
Ibni Kather
Sahihul Muslim
Sahihul bukhari,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,

Islamic Mujahidun

Hamas
Al-Aqida
Al-shabab
Islamic sites

Knaw more about islam
Meet with patner today
........................................................................

Bincike

Shiga nan domin duba dictionary na turanchi
Shiga nan dan translate na kalma
shiga nan dan new word 4 day
Shiga nan domin koyan turanchi
Shiga nan domin koyan karatu a layinka na mtn
Shiga nan domin tambaya da amsa a physic
Shiga nan dan koyan aikin jarida a BBC hausa
Shiga nan Dan koyan fasahar waya
Shiga nan dan koyan girki da hausa
Shiga nan da koyan karin magana da turanchi
.........................................................................

Dan Hausawanmu

Shiga nan dan samun labarai daga BBC hausa
Shiga nan dan karanta littafin MAGANA JARI littafi na 1
Shiga nan dan karanta littafin ILIYA DAN MAI KARFI na 1
Shiga nan dan karanta gajerun labarai
Shiga nan dan shiga shafin makaranta hausa
.........................................................................
Shiga nan dan karanta littafin RUWAN BAGAJA ........................................................................

Gyaran hoto da rubutu

Shiga nan domin sa hotonka a frame
Shiga nan domin hada ID CARD
shiga nan karubuta abinda kake so sannaaan kasauke a wayarka
Shiga nan domin sanya hotonka a frame sannan ka sauke a wayarka.........................................................................

Bincike a Internet
Shiga nan dan engine dinmu domin seach din abinda kake so
shiga nan domin yin seach a google
shiga nan domin seach a yahoo
shiga nan domin yin seach a wikipedia
shiga nan domin yin seach a tubidy
.........................................................................

Social Network Issues

Shiga dan sanin yadda ake bude facebook
shiga nan dan canza passwrd dinka na facebook 2
shiga nan dan sanin yadda ake canza password din facebook
Shiga nan domin sanin yadda zaka canza sunanka na facebook
Shiga nan dan canza Email dinka na facebook
Shiga nan dan sanin yadda ake bude twitter
shiga nan dan canza password dinka na twitter
Shiga nan dan sanin yadda ake bude eskimi chat
shiga nan dan sanin yadda ake canza password na eskim
.........................................................................

Yadda Ake Bude Email

shiga nan domin koyan yadda ake bude Emai
shiga nan dan koyan yadda ake bude yahoo
shiga nan dan sanin yadda ake bude hotmail
.......................................................................

Yadda Ake Bude Website/blog

Shiga nan dan ka bude irin wannan shafin
Shiga nan dan bude website
Shiga nan dan bude waplog siteShiga nan domin bude word press
Shiga nan dan bude over blog site
Ga duk wanda bai iya budewa da kansa to ya tuntube ni insha Allah za'a bude mai batare da bata lokaciba
........................................................................

Hada Logo
Shiga nan dan hada logo daga hausa wap
Shiga nan dan cool text domin hada loga
Shiga nan dan text space domin hada logo
Shiga nan dan hada logo
shiga nan dan hada freelog service
Shiga nan dan hada logo a disignmentic
Allahumma Salli Wasallim Ala Nabiyyina Muhammad.........................................................................
.........................................................................

Shafuka Masu Alaka Damu

Jibwis Nigeria
Darus Sahaba
Shafin Basheer jounalist sharfadi
Shafin Sunnah sak
Shafin El-hussaini sulaiman megayya
shafin m. Anas Assalafiyy
Shafin Taskar sunnah
........................................................................

Cooltext18ny Megayya
Ra'ayin Jama'a Game Damu
3.........................................................................
Kubiyoni ta account dina na facebbo ta nam
........................................................................
Click to Call
Click to Sms
.........................................................................
Ahlusunnaj
Kubiyo ni ta babban shafin mu na facebook ta nan
Ko kuma ku biyomu ta babban dandalinmu na facebook tanan
.........................................................................
United States
2015-01-12

XtGem Forum catalog