HomeBlogAbout me
Nazif Yahya Megayya

TAYA MURNA DAGA RUNDUNAR YAN AGAJI DANDUME L.G

TAYA MURNA DAGA RUNDUNAR YAN AGAJI DANDUME L.G
Taya murna Amadadin rundunar yan agaji na dandume L.G detachement. muna taya tsohun secretary namu kuma tsohun shugaban mu duk a detachment dinmu na karuwar aure da Allah ya nufesa da karawa yau asabar mal.yusif lawal da amaryar malama zainab wanda aka daura a gidan malam umar ikara muna addua Allah yasanya Alheri ga wannan Aure Muna yi ma amarya addu'a Allah kasa da na farko da zata fara haihuwa ta haifa mana irin Sheikh imam Abdullahi balalau da na biyu ta haifa mana irin Sheikh kabiru haruna gwambe Da na uku ta haifa mana irin Sheikh yakubu musa sautus sunnah Dana hudu ta haifa mana irn Sheikh Ibrahim jalo jalingo Dana biyar sai amarya ta hada mana aramma irin Alaramma Ahmad sulaiman kano Idan amarya ta haifa mana irin wadannam gingima gingiman malam mu amarya ta biyamu. Inta ga dama takara haihuwa ko ta barta kada ta kara haihuwa. Dan mun san da ikon Allah zasu fatattaki bidi'a da muguwar Aqidar shia a dandume LG da Nigeria gabaki daya Ameeeeeeeeen
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE

pacman, rainbows, and roller s