XtGem Forum catalog
HomeBlogAbout me
Nazif Yahya Megayya

A Najeriya yanzu haka an soma amfani da sabuwar takardar kudi ta Naira 100 a hukumance wadda gwamnatin Nijeriyar ta bullo da ita

A Najeriya yanzu haka an soma amfani da sabuwar takardar kudi ta Naira 100 a hukumance wadda gwamnatin Nijeriyar ta bullo da ita
Hukumomin kasar dai sun ce za a ci gaba da amfani da tsohuwar takardar Naira 100 da kuma sabuwar da aka samar a lokaci guda. An kirkiro da sabuwar takardar kudin ta Naira 100 domin tunawa da cikar kasar shekaru 100 da kafuwa. Hakazalika shigowar sabuwar takardar kudin na zuwa ne a daidai lokacin da darajar kudin Nigeriar ke ci gaba da faduwa sakamakon faduwar farashin mai a kasuwar duniya.
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE