SIFFAR ADALIN SHUGABA

Adalin shugaba shine wanda yake shiga cikin Mabiyansa, yake ziyartarsu in wani abu ya samesu, suma suke ziyartarsa, suke mu‘amala tare, shine zuwa asibitoci, makarantu, gidan mutuwa daurin aure da duk wani abin da ya shafi Mabiyansa.
Sheikh Abdullahi Bala Lau, Shugaban Izalar Nijeriya, Muna Kyautata Maka Zaton Alkhairi, bisa yadda kake jagorancin wannan kungiya mai albarka akan Adalci, Gaskiya, da Rikon Amana.
Muna Addu'an Allah ya doraka akan daidai, ya karbi ayyukan da muke gabatarwa, ya hada mu a gidan Aljanna fir'dausi ranar gobe kiyama gaba dayan mu. Amin.
Created at 2014-12-14 23:21
Back to posts
UNDER MAINTENANCE